IQNA

Taro Karo Na Biyu Kan Al’adu Da Abincin Halal A Kasar China

21:45 - April 18, 2012
Lambar Labari: 2307893
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro karo na biyu kan harkokin al’adu da abincin halal a kasar China a cikin wata mai kamawa da nufin kara bunkasa fahimtar juna tsaknain musulmin kasar da sauran mutane da ba musulmi ba kuma wannan shi ne karo na biyu da za a gudanar da irinsa.
Kamfanin dilalncin labarab iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Yaum Sabi ta kasar masar cewa za a gudanar da wani zaman taro karo na biyu kan harkokin al’adu da abincin halal a kasar China a cikin wata mai kamawa da nufin kara bunkasa fahimtar juna tsaknain musulmin kasar da sauran mutane da ba musulmi ba kuma wannan shi ne karo na biyu da za a gudanar da irinsa a kasar ta China, wadda ke da yawan musulmi.
Kungiyar malaman addinin muslunci da ke yankin Kurdistan ta kasar Iraki sun yi kakkausar suka da yin Allawadai da ke ta alfarmar kur’ani mia tsarki ta hanyar kone wasu shafukansa kamar yadda wani bayani da suka fitar ya yi nuni da hakan.
Bayanin malaman ya ci gab ada cewa, wajibi ne a dauki dukaknin matakan da suka dace domin ladabtar da duk wanda ya aiakata wani laifi na cin zarafin da keta alfar kur’ani mai tsarki, tare da bayyana kone shafukan kur’ani da wani mutum ya yi da cewa hakan ya yi hannun riga da koyarwar dukkanin addinai da ma dabi’a ta dan adam.
Bisa ga bayanin da aka watsa, wani mutum ya kone wasu shafika na kur’ani mai tsarki, da suka hada har da wasu ayoyi masu albarka daga cikin surat Anfal, bisa hujjar cewa suna dag acikin ayoyin da Saddam ya yi amfani da su wajen yin kisan kiyashi kan kurdawa a cikin shearun tamanin da wani abu, kuma ya dauki hoton abin da ya yi ya saka a shafin yanar gizo na facebok domin kowa ya gani. 987236
captcha