Bangaren kasa da kasa, al'ummar kasar Jordan sun mayar da gagarumin martani kan kiran da fira ministan kasar Jordan ya yin a kira da tsara sabon kundin tsarin mulki da zai kawo sauye-sauyen siyasa a kasar wanda hakan ke tabbatar da cewa kasar tana gab da fadawa cikin yunkurin juyi kamar yadda tke faruwa awasu kasashen.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto dagashafin sadarwa na yanar gizo cewa, mutanen kasar Jordan sun mayar da gagarumin martani kan kiran da fira ministan kasar Jordan ya yin a kira da tsara sabon kundin tsarin mulki da zai kawo sauye-sauyen siyasa a kasar wanda hakan ke tabbatar da cewa kasar tana gab da fadawa cikin yunkurin juyi kamar yadda tke faruwa a wasu kasashen wadanda gwamnatin Jordan din take kara zuga al'ummominsu.
Bayanin ya ci gaba da cewa kasar Jordan ta taka gagarumar rawa a rikicin kasar Syria ta yadda kasashen larabawa da suke dasawa da kasashen turai suna yin amfani da kasar wajen shigar da 'yan ta'adda zuwa kasar Syria domin kaddamar da hare-hare, ta yadda hakan zai bayar da damar kawar da gwamnatin shugaba Bashar Asad, wanda ked a farin jinin al'ummar kasar.
Dubban daruruwan mutanen kasar Jordan sun mayar da gagarumin martani kan kiran da fira ministan kasar Jordan ya yin a kira da tsara sabon kundin tsarin mulki da zai kawo sauye-sauyen siyasa a kasar wanda hakan ke tabbatar da cewa kasar tana gab da fadawa cikin yunkurin juyi kamar yadda tke faruwa awasu kasashen musamman makwatanta.
988141