Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro mai taken fadakar musulmi da kuma neman hakkoki wanda zai gudana acikin mako mai zuwa abirnin London an kasar Birtaniya tare da halartar masana da kuma malamai daga sassa na kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya naklato daga shafin sadrawa na yanar gizo na babbar cibiyar musulmin kasar Birtaniya cewa, za a gudanar da wani zaman taro mai taken fadakar musulmi da kuma neman hakkoki wanda zai gudana acikin mako mai zuwa abirnin London an kasar Birtaniya tare da halartar masana da kuma malamai daga sassa na kasar.
Wannan zaman taron zai mayar da hankali ne kan muhimman batutuwa da suka danganci abubuwan da ke faruwa a kasashen larabawa, da kuma irin rawar da kasashen turai da karnukan farautarsu daga cikin gwamnatocin kasashen larabawa suke takawa wajen juya manufar juyin al'ummomin larawaban, domin kuwa kawar da wasu daga cikin jigajian mabiya ga turawa da yahudawa ya kawo msuu cikas da dama.
Za a gudanar da zaman taro ne mai taken fadakar musulmi da kuma neman hakkoki wanda zai gudana a cikin mako mai zuwa a birnin London an kasar Birtaniya tare da halartar masana da kuma malamai daga sassa na kasar da kuma wasu daga cikin kasashen musulmi da na larabawa.
990937