Bangaren kasa da kasa, limamin babban masallacin paris na kasar Faransa ya yi kakkausar suka kan salon siyasar gwamnatin faransa dangane da yadda take nuna ma musulmi wariya da karafa siyasar kyamarsu da mayar da su saniyar ware a cikin a tsakanin al'ummomin kasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yamar gizo na atlasinfo cewa, limamin babban masallacin paris na kasar Faransa ya yi kakkausar suka kan salon siyasar gwamnatin faransa dangane da yadda take nuna ma musulmi wariya da karafa siyasar kyamarsu da mayar da su saniyar ware a cikin a tsakanin al'ummomin kasar.
Kasar faransa dai ta dauki matakai na ban mamaki a cikin shekaru hudu da suka gabata a lokacin mulkin Sarkozy wanda wa'adinsa ke karewa ya shugabanci kasar, inda ya tababbatar da manufofinsa na kyamar addinin muslunci da musulmi tare da shimfida hanya ga al'ummar kasar dab a musulmi da nufin su bi sahunsa kan wannan akida tasa.
Limamin babban masallacin paris na kasar Faransa ya yi kakkausar suka kan salon siyasar gwamnatin faransa dangane da yadda take nuna ma musulmi wariya da karafa siyasar kyamarsu da mayar da su saniyar ware a cikin a tsakanin al'ummomin kasar ta faransa.
992992