Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an kirayi gwamnatin kasar Kuwait da bayar da 'yancin fadar albarkacin baki ga al'ummar kasar kasantuwarta kasa daya tilo daga cikin kasashen larabawan tekun fasha da ke kokarin kamanta demokradiyya daidai da mahangarta wanda kuma babu wata kasa daga cikin kasashen labarawan yankin da suke kamanta hakan.
Bayanin ya ci gababda cewa klasar Kuwait ta taka gagarumar rawa ta fuskacin bayyana cewa tana bayar da damar fadar albarkacin baki, duk kuwa da cewa yunkurin nata na fuskantar barazana daga mabiya tafarkin salkafiyya da wahabiyawa, wadanda ba su san wania bu mai kama da haka ba.
Manyan 'yan siayas a sun kirayi gwamnatin kasar Kuwait da bayar da 'yancin fadar albarkacin baki ga al'ummar kasar kasantuwarta kasa daya tilo daga cikin kasashen larabawan tekun fasha da ke kokarin kamanta demokradiyya daidai da mahangarta.
Yanzu ahka dai wannan ya zama abin buga misa lid a shi a tsakamin kasashen larabawa da suke samun goyon bayan Amurka da yahudawan sahyuniya wadanda ba su da labarin demokradiyya, amma kuma Ammurka da kasashen turai abs u magana kansu.
992939