IQNA

Taron Ranar Shahadar Sayyida Fatima Zahra A Birnin Bomabai Na kasar India

23:37 - April 25, 2012
Lambar Labari: 2312377
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taro na tunawa da ranar shadar Sayyida Fatima Zahra abbirnin Bombai na kasar India tare da halartar malaman addinin muslucni gami da masana daga sassa daban-daban na kasar inda zaa gabatar da laccoci dangane da rayurta mai albarka.
Kamfanin diallncin labaran iqna ya habarta cewa, ya naklato daga shafin sadarwa na yanr gizo ncewa, ana shirin gudanar da zaman taro na tunawa da ranar shadar Sayyida Fatima Zahra abbirnin Bombai na kasar India tare da halartar malaman addinin muslucni gami da masana daga sassa daban-daban na kasar inda zaa gabatar da laccoci dangane da rayurta mai albarka da kuma darussan da za a iya dauka a cikin rayuwarta.
Wani rahoton kuma yana cewa yanzu haka an fara gudanar da wani taron bayar da horo ga sojojin kasar Burnei kan karatun kur’ani mai tsarki da kuma harda ta yadda hakan zai ba su damar sanin hanyoyon karfafa karatu da harda littafin mai tsarki kamar dai yadda aka saba yi a kasar.
Burnei na daga cikin kasashen musulmi da suke bayar da matykar muhimamnci ga lamurra da suka danganci a ddinin muslunci a cikin dukaknin harkokin kasar, da suka hada da na gwamnati na jama’a daidauiku, da hakan ya hada lamurran soji na tsaro a kasar ta Burnei.
Gudanar da wani taron bayar da horo ga sojojin kasar Burnei kan karatun kur’ani mai tsarki da kuma harda ta yadda hakan zai ba su damar sanin hanyoyon karfafa karatu da harda littafin mai tsarki yana da matukar amfani ga rundunar soji ta kasar musulmi, domin ko ba komai hakan zai ba su damar yin aikinsu bisa koyarwar addininsu.
993046

captcha