IQNA

Musulmin Kasar Austaralia Za Su Amfana Da Shirin Nan na Kayan Halal

21:50 - April 26, 2012
Lambar Labari: 2312627
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci da ke zaune akasar Australia za su fara amfana da shirin nan na kayan Halal wanda kasashen msuulmi da dama suke amfana da shia abangarorin rayuwa wanda kuma musulmin Australia za su fara ne da sayen magunguna na shirin.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na Muslim Village cewa, mabiya addinin muslunci da ke zaune akasar Australia za su fara amfana da shirin nan na kayan Halal wanda kasashen msuulmi da dama suke amfana da shia abangarorin rayuwa wanda kuma musulmin Australia za su fara ne da sayen magunguna na shirin, wanda manyan wuraren sayar da magunguna na birnin Sydney za su fara sayarwa.
Yanzu haka ana ci gaba da gudanar da taron baje koli na kasa da ake yi a kasar Pakistan an nuna wasu daga cikin manyan kwafin kur’ani mai tsarki a ginin babbar cibviyar yada al’adun muslunci da ke birnin Lahor, birnin na boyi ta fuskancin girma da kuma harkokin tattalin arziki na kasar Pakistan.
A wajen taron na bajen kolin an nuna kwafi-kwafi na kur’ani mai tsarki wadanda aka rubuta da hannu a kasashen musulmi daban-daban, haka nan kuma wadanda aka buga su a kasashen musulmi, da nufin kara fito da matsayin wannan littafi mai tsarki, tare da bayyanawa duniya cewa matsayinsa yana damfare ne da rayuwar mabiya addinin muslunci, domin ya zama hannunka mai sanda ga masu keta alfarmarsa.
Gudanar da taron baje koli na kasa da ake yi a kasar Pakistan inda ake nuna wasu daga cikin manyan kwafin kur’ani mai tsarki a ginin babbar cibiyar yada al’adun muslunci da ke birnin Lahor na kasar, na dag acikin muhimamn ayyuka da gwamnatin kasar pakistan ke aiwatarwa akowace shekara. Amma a wannan shekara lamarin ya dauki sabon salo na kara kawata taron, da kuma yawan kur’anan da ake nunawa.
992186


captcha