IQNA

An Kammala Gasar Karatun Kur’ani Mai Tsarki Ta Daliban makaranta A Jidda

21:49 - April 26, 2012
Lambar Labari: 2312642
Bangaren kasa da kasa, an kammala gasar karatun kur’ani mai tsarki ta daliban jami’a abirnin Jidda na kasar Saudiyya inda aka girmama daliban da suka nuna kwazo ta hanyar ba su kyautuka wanda kuma dadadin daliban da suka halarci wannan gasa ya kai dalibai dari biyu.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Arab News cewa, an kammala gasar karatun kur’ani mai tsarki ta daliban jami’a abirnin Jidda na kasar Saudiyya inda aka girmama daliban da suka nuna kwazo ta hanyar ba su kyautuka wanda kuma dadadin daliban da suka halarci wannan gasa ya kai dalibai dari biyu inda aka girama masu duk, tare da bayar da kyutuka ga wadanda suka zo na daya da na biyu da uku a dukkanin bangarorin gasar.
Za a gudanar da wani zaman taro domin samar da fahimtar juna tsakanin mabiya ddinin muslunci da kuma mabiya addinin kiristanci da ma sauran addinai a birnin London na kasar Birtaniya tare da halartar malamai da masana daga sassa na kasar da ma wasu kasashen ketare.
Wannan zaman taro yana daya daga cikin muhimamn taruka da kungiyar bunkasa harkokin ilimi da al’adu na muslunci ke shirin shiryawa abirnin na London, kuma ya samu karbuwa daga mutane da dama da aka aike musu da goron gayyatar halartar taron, musamman ma masana da malaman addinin muslunci na kasar da kuma wasu kasashen musulmi da na larabawa.
Gudanar da wani zaman taro domin samar da fahimtar juna tsakanin mabiya ddinin muslunci da kuma mabiya addinin kiristanci da ma sauran addinai a birnin London na kasar Birtaniya tare da halartar malamai da masana daga sassa na kasar da ma wasu kasashen turai da suke makwaftaka da ita.

992628


captcha