IQNA

Daliban Addinin Muslunci A Birnin Najaf Sun Yi Allawadai da Kai hari A Birnin

21:48 - April 26, 2012
Lambar Labari: 2312646
Bangaren kasa da klasa, daliban addinin muslunci da suke birnin najaf mai alfarma sun yi kakakusar da yin Allah wadai da kai harin ta’addancin da aka yi kan ofishin daya daga cikin fitattun malaman addinin muslunci da ake komawa zuwa agare su a cikin mazhabar iyalan gidan manzon Allah.
Kmfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, daliban addinin muslunci da suke birnin najaf mai alfarma sun yi kakakusar da yin Allah wadai da kai harin ta’addancin da aka yi kan ofishin daya daga cikin fitattun malaman addinin muslunci da ake komawa zuwa agare su a cikin mazhabar iyalan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi.
Daruruwan matasan kasar Rasha sun nuna goyon bayansu ga al’ummar palastinu da suke fuskantar zalunci da danniya daga haramtacciyar kasar Isra’ila a tsawon shekaru ta hanyar mamaye musu yankuna da cin zarafinsu da kame su ba tare da laifin tsaye ko na zaune ba.
Daruruwan matasan sun taru ne a wani babban dandali da ke tsakiyar birnin Moscow na kasar Rasha inda suka daga tutoci na kasashen Rasha da kuma palastinedomin nuna cikakken goyon bayansu ga wannan al’umma da take fuskantar zalunci daga yahudawan sahyuniya, tare da amincewa manyan kasashe na duniya kama su Amurka da Birtaniya gami da Faransa da sauransu.
Daruruwan matasan kasar Rasha sun nuna goyon bayansu ga al’ummar palastinu da suke fuskantar zalunci da danniya daga haramtacciyar kasar Isra’ila a tsawon shekaru ta hanyar mamaye musu yankuna da cin zarafinsu da kame su da yin kisan gilla a kansu. 992753
captcha