Bangaren kasa da kasa;Ana samun labarai iri iri kuma barkatai kan yadda kungiyoyi masu tada fitina a kasar Suriya suke sha kasha kuma rahotonni da ke tabbatar da cewa masu tada fitina a kasar Suriya suna samin horo ne daga kasar Suriya a kokari da makircin ganin an kada gwamnatin Suriya ta hanyar aikewa da makamai da abubuwan tada bom.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Ana samun labarai iri iri kuma barkatai kan yadda kungiyoyi masu tada fitina a kasar Suriya suke sha kasha kuma rahotonni da ke tabbatar da cewa masu tada fitina a kasar Suriya suna samin horo ne daga kasar Suriya a kokari da makircin ganin an kada gwamnatin Suriya ta hanyar aikewa da makamai da abubuwan tada bom. Abin da kasashe da gwamnatocin yammaci ke son gani a Suriya shi ne shugaban kasar ta Suriya Bashar Asad ya kasa da kawo masa cikas a cikin sauye sauyen da yake son yi a cikin tsarin tafiyar da shugabancin kasar da hakan sai za a ci gaba da haddasa masa fitina a cikin kasar da nuna wa duniya cewa ya kasa tabbatar da sauyin day a ke raya cewa ya yi a cikin tsari da salon siyasarsa ta tafiyar da kasar . To amma duk wani makirci na haramtacciyar kasar Isra'ila kan kasar ta Suriya ko kusa ba zai kai ga cimma nasara ba sai ma dai abin day a ci gaba da kara farin jinin shugaba Bashar Asad.
1002849