Bangaren kasa da kasa: a daidai lokacin da Sheikh Yusuf Kardawi babban malamin addini nan na kasar Katar ke kokarin isa kasar Tunusiya sai gashi daya daga cikin masu rajin kare hakkin dan adam a wannan kasa ya shigar kara a gaban kotu ya zargin sad a leifin kawo Baraka a tsakanin musulmi da fatar ganin kotu ta fitar da sammacin kama shi da kuma gurfanar das hi.
Bangaren kasa da kasa: a daidai lokacin da Sheikh Yusuf Kardawi babban malamin addini nan na kasar Katar ke kokarin isa kasar Tunusiya sai gashi daya daga cikin masu rajin kare hakkin dan adam a wannan kasa ya shigar kara a gaban kotu ya zargin sad a leifin kawo Baraka a tsakanin musulmi da fatar ganin kotu ta fitar da sammacin kama shi da kuma gurfanar das hi
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watasa rahoton cewa: a daidai lokacin da Sheikh Yusuf Kardawi babban malamin addini nan na kasar Katar ke kokarin isa kasar Tunusiya sai gashi daya daga cikin masu rajin kare hakkin dan adam a wannan kasa ya shigar kara a gaban kotu ya zargin sad a leifin kawo Baraka a tsakanin musulmi da fatar ganin kotu ta fitar da sammacin kama shi da kuma gurfanar da shi. Majiyar Labarai ta businessnews ce ta bada labarin cewa: watannin da suka gabata yan sandan kasar Hadeddiyar daular larawa ta fitar da sammacin kama Sheikh Yusuf Kardawi da zarar ya taka kafa ya shiga cikin kasar karkashin zarginsa da yin katsalandan a cikin kasar da kuma neman tada fitina a cikin kasar a ttsakanin yan kasar sai kuma gas hi daya daga cikin fitattun lauyoyi da taka rawa a fagen kare hakkin dan adam ya shigar da kara da neman kotu da bada izini da sammacin kamashi karkashin zargin haddasa fitina da kawo rabuwar kawuna a kasar ta Tunisiya.
1003700