IQNA

Ma’aikatar Harkokin Wajen Thailand Ta Gana Da Daliban Kasar Da Ke Azhar

20:55 - May 19, 2012
Lambar Labari: 2329310
Bangaren siyasa da zamantakewa, ma’iaktar harkokin wajen kasar Thailand ta gudanar da wani zama na musamman tare da daliban kasar da suke karatu a jami’ar Azhar da ke birnin Alkahira na kasar Masar da nufin sanin matsalolin da suke fuskanta domin sanin hanyoyin warware su.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaran yankin Asia cewa, ma’iaktar harkokin wajen kasar Thailand ta gudanar da wani zama na musamman tare da daliban kasar da suke karatu a jami’ar Azhar da ke birnin Alkahira na kasar Masar da nufin sanin matsalolin da suke fuskanta domin sanin hanyoyin warware su kamar dai yadda kakakin ma’aikatar ya sheda.
an bude wani masallaci a cikin bababr hedikwatar ‘yan sanda da ke birnin Bankok fadar mulkin kasar Thailand a wani mataki na kara tabbatar da mabiya addnin muslunci da ke kasar a matsayin daya daga cikin mabiya addinai sannu a kasar wadda akasarin mabiya addinain buda.
A wani bayani kuma shugaban kasar faransa gidan talabijin din kasar Faransa a zantawar da ta hada shi da gidan talabijin shugaban kasar ya bayyana cewa ba su lalae marhabin da Yusuf bisa zarginsa da tunzura mutane wajen aikata ayyukan ta’addanci da kuma tsatsauran ra’yi, wanda a cewarsa Faransa ba ta amince da hakan ba.
Shugaban kasar ta Faransa ya bayyana hakan ne a lokacin da yake gudanar da wata zantawa tare da sarkin kasar wanda daya ne daga cikin amintattu ga kasar Faransa, kuma shi ne wanda ya ajiye Qardawi a kasar bayan mahukuntan Masar sun kore shi sakamakon matakan da yake dauka na tunzura mutane zuwa tsatsauran ra’ayi, wanda kuma hakan ya kawo rashin jituwa tsakanin Qatar da Masar.
1010654


captcha