IQNA

Kungiyoyi Da Jam’iyyun Addini A Pakistan Za Su Kafa Wani Kawance Guda Daya

21:02 - May 21, 2012
Lambar Labari: 2331063
Bnagaren kasa da kasa, kungiyoyi da jam’iyyun siyasa na addini a kasar Pakistan sun cimma matsaya kan kafa wani babban kawance guda daya wanda zai hada su baki daya ta yadda hakan zai ba su damar hada karfi da karfe domin tunkarar barazana da ke fuskantar mutane kasar daga makiya addinin musulunci.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewam, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Central Asia Online cewa, a kasar Pakistan kungiyoyi da jam’iyyun siyasa na addini a kasar sun cimma matsaya kan kafa wani babban kawance guda daya wanda zai hada su baki daya ta yadda hakan zai ba su damar hada karfi da karfe domin tunkarar barazana da ke fuskantar mutane kasar daga makiya addinin musulunci a cikin wannan yanayi mai cike da rikici.
Yanzu haka an fara yin rijistar sunayen mutanen da suke bukatar gudanar da aikin hajjin bana birnin Lahour na kasar Pakistan wanda shirin yakegudana a halin yanzu babban husainiyar Minhaj da ke birnin kuma kofa bude take har yanzu mutanen da suke bukata tafiya ta wannan hanya a wannan shekara.
Kasar pakistan dai na daga cikin kasashen musulmi da suka fi yawan mabiya wanna addini, inda adadinsu ya kai sama da miliyan dari da saba’in, kuma suna samun gagarumin ci gaba da fuskar yada manufofi na addini ta hanyoyi da suka dace a zamannce kamar yadda ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar ta sanar, wanda hakan ke tabbatar da ci gaban addini a yankin na kudancin nahiyar Asia.
fara yin rijistar sunayen mutanen da suke bukatar gudanar da aikin hajjin bana birnin Lahour na kasar Pakistan wanda shirin yakegudana a halin yanzu babban husainiyar Minhaj da ke birnin kuma kofa bude take har yanzu mutanen da suke bukata, hakan na da matukar muhimmanci wajen samar da hanyoyi mafi sauki ga mutane da suke da niyar gudanar da aikin haji a shekarar bana da shhekaru masu zuwa.
1012002

captcha