IQNA

An Gudanar Da Zama Domin Bincike Kan Tarjamar Kur'ani A cikin Harsunan Waje

20:13 - May 22, 2012
Lambar Labari: 2331932
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zama kan tarjamar kur'ani mai tsarkia cikin harsunan kasashen ketare musaman ma harshen Hausa da kuma Spaniyanci wadanda aka tarjama kur'anai da kuma yin bayanin ayoyinsu a ciki daidai da abin da yake rubuce a cikin tafsirai.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an gudanar da wani zama kan tarjamar kur'ani mai tsarkia cikin harsunan kasashen ketare musaman ma harshen Hausa da kuma Spaniyanci wadanda aka tarjama kur'anai da kuma yin bayanin ayoyinsu a ciki daidai da abin da yake rubuce a cikin tafsirai na malaman tafarkin iyalan gidan manzon Allah tira da amincin Allah su tabbata a gare shi.
Bayanin ya ci gaba da cewa wanann zaman taro ya samu halartar malamai da kuma masana da suka hada da malamai na cikikin gida daga baabr cibiyar ilimi ta hauza da kuma jami'oi, kamar yadda wasu daga cikin kamfanonin yada labarai suka halarci zaman da suka hada da kafanin dillancin labaran iqna da kuma mai kula da bangaren tarjamar harshen Hausa.
An gudanar da wani zama kan tarjamar kur'ani mai tsarkia cikin harsunan kasashen ketare musaman ma harshen Hausa da kuma Spaniyanci wadanda aka tarjama kur'anai da kuma yin bayanin ayoyinsu a ciki daidai da abin da yake rubuce a cikin tafsirai na ahlul bait.
1012792
captcha