Bangaren siyasa da zamanatkewa: jagakan kasar Labanon a Seraleyon ne ya yi nuni da bangarori daban daban na nasarar da Kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullahi ta yi kan gwamnatin mamaye da danniya ta Haramtacciyar kasar Isra'ila da cewa: gwagwarmaya da fito na fito da gwamnatin mamaya da danniya da zalunci ta haramtacciyar kasar Isra'ila shi ne zai tabbatar da tsaro da sulhu a yankin gabas ta tsakiya.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: jagakan kasar Labanon a Seraleyon ne ya yi nuni da bangarori daban daban na nasarar da Kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullahi ta yi kan gwamnatin mamaye da danniya ta Haramtacciyar kasar Isra'ila da cewa: gwagwarmaya da fito na fito da gwamnatin mamaya da danniya da zalunci ta haramtacciyar kasar Isra'ila shi ne zai tabbatar da tsaro da sulhu a yankin gabas ta tsakiya.A daidai lokacin da ake tunawa da zagayowar lokacin da kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullahi ta ci gagaramar nasara kan gwamnatin danniya da babakere da mamaye ta Haramtacciyar kasar Isra'ila da ta kai wa yankin kunduncin Labanon hari da mamaye ,hukumar kula da harkokin da suka shafi yada addini da al'adu ta shirya wani buki na tunawa da wannan rana mai muhimmanci na yantar da kuduncin labanon inda a lokacin wannan taron jakadan kasar labanon a kasar Seraleyon ya bayyana cewa:wannan lokaci ne na farin ciki da murna na tunawa da wannan gagaramar nasara da kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullahi ta ci kan Haramtacciyar kasar Isra'ila kuma wannan ya tabbatar da cewa ta hanyar gwagwarmaya ne za a tabbatar da tsaro da sulhu a yankin.
1017520