IQNA

Ana Shirin Gudanar Da Zaman Taro Tunawa Da Imam Khomeni (RA) A Tehran

18:20 - June 02, 2012
Lambar Labari: 2339443
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taro a matsayi na kasa da kasa kan rasuwar marigayi Imam khomeini (RA) a matsayi na kasada kasa tare da halartar malamai da masana daga sassan duniya wadanda za su gabatar da jawabai da kuma gabatar da makaloli kan raywarsa mai albarka da kuma gwagwarmayarsa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo za a gudanar da zaman taro a matsayi na kasa da kasa kan rasuwar marigayi Imam khomeini (RA) a matsayi na kasada kasa tare da halartar malamai da masana daga sassan duniya wadanda za su gabatar da jawabai da kuma gabatar da makaloli kan raywarsa mai albarka da kuma gwagwarmayarsa da tsohon sarki Shah, gami da gwagwarmayarsa bayan kawar da shi da munafukai da manyan kasashen duniya masu girman kai.
Shugaban majalisar koli ta musulnuci a kasar Iraki Sayyid Ammar Hakim ya bayyana cewa juyin juya halin muslunci a kasar Iran abin koyi ne ga dukaknin al’ummar musulmi ta duniya baki daya musamman ma ga larabawa da suke neman sauyi daga mulkin kama karya na shugabanninsu da sarakunansu a cikin wannan zamani kamar yadda kowa ya ke sheda hakan.
An gudanar da wani babban taron cika shekara guda da samun nasarar juyin juya hali a kasar Masar wanda ya kai ga kifar da gwamnatin kama karya ta tsohon shugaban kasar Husni Mubarak daga mulkin kasar ta Masar a jiya.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan babban taro ya kayatar matuka, bisa la’akari da cewa kasar Masar tana da matukar muhimamnci a cikin kasashen larabawa da kuma yankin nahiyar Afirka baki daya, wannane ma ya sanya yanzu haka kasashen larabawa da suke yin amshin shata ga siyasar turawa.
Rahotannin sun tabbatar da cewa, dubban daruruwan mutanen ne suka gudanar da wani babban taron cika shekara guda da samun nasarar juyin juya hali a kasar Masar wanda ya kai ga kifar da gwamnatin kama karya ta tsohon shugaban kasar Husni Mubarak daga mulkin kasar ta masar mai dogon tarihi.
1020817


captcha