IQNA

Masu Tsattsauran Ra’ayi Suna Kawo Babban Cikas Ga Addinin musulunci

23:22 - June 05, 2012
Lambar Labari: 2340697
Bangaren siyasa da zamantakewa, masu tsattsauran ra’ayin addinin suna bata sunan musulunci a idon duniya ta hanyr aikata wasu abubuwa da ba su da wata laka da addinin muslunci amma kuma da sunan muslunci wanda a hakan sauran mutanen dunbiya da ba musulmi za su kalli msulunci.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa cewa, malaman addini da dama sun yi amannar cewa masu tsattsauran ra’ayin addinin suna bata sunan musulunci a idon duniya ta hanyr aikata wasu abubuwa da ba su da wata laka da addinin muslunci amma kuma da sunan muslunci wanda a hakan sauran mutanen dunbiya da ba musulmi za su kalli msulunci daga nesa.
Malaman addinin muslunci na hakika suke ci gaba da hankoron ganin an samu fahimtar juna tsakanin dukaknin al’ummomin duniya tare da zaman lafiya wasu daga cikin masu kiran kansu malaman addini a kasar Sudiyya suna fitar da fatawoyin halascin kai hari kan saura mabiya addinai kamar majamioin mabiya addinin kirista.
A cikin wanmnan makon ne wani mutum da ake kira mai bayar da fatawa na gwamnatin Saudiyya Abdulaziz Bin Abdullah Al-sheikh, ya fitar da wata fatawa daga mahangarsa ta akidar wahabiyanci da ke kafirta musulmi kansu wadanda ba su bin wannan tafarki na wahabiyanci, inda ya halasta kaddamar da kai hare-hare kan wuraren ibadar mabiya addinin kirista.
Masana da dama suka ganin a lokacin malaman addinin muslunci na hakika suke ci gaba da hankoron ganin an samu fahimtar juna tsakanin dukaknin al’ummomin duniya tare da zaman lafiya wasu daga cikin masu kiran kansu malaman addini a kasar Sudiyya suna fitar da fatawoyin halascin kai hari kan saura mutane da ba musulmi ba

1022395


captcha