IQNA

Za A Bude Wani Babban Masallaci Mallakin Musulmi A Kasar Amurka

18:01 - June 09, 2012
Lambar Labari: 2342924
Bangaren kasa da kasa, bababr cibiyar mabiya addinin muslunci ta kasar Amurka za ta bude wani bababn masallaci a birnin Washinton fadar mulkin kasar wanda zai samu halartar wakilan cibiyoyin musulmi da suke cikin jahohi da mawakilan wasu majami’o da bas u gaba da musulmi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Tribune cewa, bababr cibiyar mabiya addinin muslunci ta kasar Amurka za ta bude wani bababn masallaci a birnin Washinton fadar mulkin kasar wanda zai samu halartar wakilan cibiyoyin musulmi da suke cikin jahohi da mawakilan wasu majami’o da bas u gaba da musulmi a kasar ta Amurka.
A wani labarin kuma Lauyar iyalen Mohamed Mehra, matashin nan dan kasar Faransa mai asalin kasar Aljeriya, da aka kashe a ranar 22 ga watan Mars bayan ya kashe wasu mutane 7, ta isa kasar faransa don shigar da kara game da kisan gillar da aka ma matashin.
Me Zahia Mokhtari, za ta kai karan dakarun musamman na RAID da suka kashe Mehra bayan sun rutsa shi a gidansu dake garin Toulouse a ranar litinin. Ma'aifin matashin M Mehra, ya ce shi ba zai je kasar ta Faransa ba sai a ranar da za a yi shara'a, ya kara da cewa yana da yakinin samun nasara bayan sauyin magabata da aka samu a kasar ta Faransa.
Gungun lauyoyi daga kasar Aljeriya da kasar ta Faransa ne za su kare iyalen M Mehra. Me Zahia Mokhtari, ta ce tana da hujjoji dake a hannunta wanda ke nuna cewa an yi amfani da matshin ne daga baya aka yi watsi da shi, domin tana da wasu fayafen video biyu na mintuna 20-20 wanda ake zaton matashin ne ya nade su.
An kashe Mohamed Mehra ne a ranar 22 ga watan Mars bayan da aka gano shine ya kashe wasu jimlar mutane 7 a ranaikun 11 -15 da 19 ga dai watan nan Mars, bayan awayi 32 na na killace shi a cikin gidansu dake Toulouse.
1024149


captcha