IQNA

Mahangar Mutane Ta Zo Kusan daya Kan Matsayin Imam Khomeini (RA)

20:49 - June 10, 2012
Lambar Labari: 2343794
Bangaren siyasa da zamantakewa, mahangar mafi yawan mutane ta zo daya dangane da marigayi Imam Khomeini (RA) kan lamurra da dama da hakan ya hada matakan rayuwearsa na neman ilimi da gwagwarmayarsa da azzaluman duniya da kuma tasirin hakan wanda ya kawo gagarumin canji a duniya.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa mahangar mafi yawan mutane ta zo daya dangane da marigayi Imam Khomeini (RA) kan lamurra da dama da hakan ya hada matakan rayuwearsa na neman ilimi da gwagwarmayarsa da azzaluman duniya da kuma tasirin hakan wanda ya kawo gagarumin canji a duniya, musamman ma bayan samun nasarar juyin juya halin da ya jagoranta a jamhuriyar muslunci.
An kai ga tatatrwa wannan sakamako ne bayan gudanar da taruka kan cika shekaru ashirin da uku da rasuwarsa, inda aka gudanar irin wadannan taruka a kasashen duniya daban-daban kuma aka gabatar da laccoci da gabatar da makaloli wanda malamai da masana suka rubuta kan rayuwarsa da dukaknin bangarorinta, inda akasarinsu suka hadu a kan muhimman abubuwan da rayuwarsa ta shahara da sun a ilimi da gwagwagwarmaya.
Mahangar mafi yawan mutane ta zo daya dangane da marigayi Imam Khomeini (RA) kan lamurra da dama da hakan ya hada matakan rayuwearsa na neman ilimi da gwagwarmayarsa da azzaluman duniya da kuma tasirin hakan wanda ya kawo gagarumin canji a duniyar usulmi kamar ake sheadwa a halin yanzu.
1025403
captcha