IQNA

Matanin Mutanen Masar Bayan watsa Jita-Jita Kan Mutuwar Mubara

15:35 - June 11, 2012
Lambar Labari: 2344429
Bangaren kasa da kasa, bayan watsa wani labari da ke cewa Husni Mubarak tsohon shugaban mulkin kama karya na Masar ya mutu a asibitin da ake kula da shi a cikin gidan kaso da dama daga cikin mutanen kasar sun yi ta nuna farin cikinsu da murna kan haka.
Kmafanin dilalncin lbaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar yaum sabi ta kasar Masar cewa, tun bayan watsa wani labari da ke cewa Husni Mubarak tsohon shugaban mulkin kama karya na Masar ya mutu a asibitin da ake kula da shi a cikin gidan kaso da dama daga cikin mutanen kasar sun yi ta nuna farin cikinsu da murna kan haka kasantuwar da ma ba su amince da hkuncin da aka yanke musu ba, inda suke ganain ya dace a kashe shi.
Husni Mubarak dai ya kawashe kimanin talatin da biyu yana mulki kan al’ummar kasar Masar, inda ya yi mulkin kama karya akansu yana gana musu ukuba da azabtar da su, kamar yadda mika kasar ga bakar siyasar yahudsawa da kasashen yammacin, ta yadda kasar Masar ita ce ta kasance a lokacinsa kasar da ke kare manufofin haramtacciyar kasar Isra’ila a cikin kasae larabaw ada yankin gabas ta tsakiya baki daya.
bayan watsa wani labari da ke cewa Husni Mubarak tsohon shugaban mulkin kama karya na Masar ya mutu a asibitin da ake kula da shi a cikin gidan kaso da dama daga cikin mutanen kasar sun yi ta nuna farin cikinsu da murna kan haka saboda zaluncin da ya yi a kasnus na tsawon shekaru.
1026285
captcha