IQNA

Gwamnatin Hatamtacciyar Kasar Isra’ila Ta Amince Da Shrin Gina Matsunnan Yahudawa

20:12 - June 13, 2012
Lambar Labari: 2346305
Bangaren kasa da kasa, kwamitin da aka kallafawa yin dubi kan batun gina mtsugunnan yahudawa ‘yan akka gida agabacin birnin Qods ya mika rahotansa ga majalisar haramtacciyar kasar Isra’ia ta cneset inda gwamnatin yahudawan sahyuniya ta amince da abin da kwamitin yagabatar na neman a ci gaba da gina matsugunnan.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gioz naPalastine Info cewa, kwamitin da aka kallafawa yin dubi kan batun gina mtsugunnan yahudawa ‘yan akka gida agabacin birnin Qods ya mika rahotansa ga majalisar haramtacciyar kasar Isra’ia ta cneset inda gwamnatin yahudawan sahyuniya ta amince da abin da kwamitin yagabatar na neman a ci gaba da gina matsugunnan a cikin yankunan palastinwa dake gabacin baitul Muqaddas.
daruruwan matasan kasar Rasha sun nuna goyon bayansu ga al’ummar palastinu da suke fuskantar zalunci da danniya daga haramtacciyar kasar Isra’ila a tsawon shekaru ta hanyar mamaye musu yankuna da cin zarafinsu da kame su ba tare da laifin tsaye ko na zaune ba.
Daruruwan matasan sun taru ne a wani babban dandali da ke tsakiyar birnin Moscow na kasar Rasha inda suka daga tutoci na kasashen Rasha da kuma palastinedomin nuna cikakken goyon bayansu ga wannan al’umma da take fuskantar zalunci daga yahudawan sahyuniya, tare da amincewa manyan kasashe na duniya kama su Amurka da Birtaniya gami da Faransa da sauransu.
Daruruwan matasan kasar Rasha sun nuna goyon bayansu ga al’ummar palastinu da suke fuskantar zalunci da danniya daga haramtacciyar kasar Isra’ila a tsawon shekaru ta hanyar mamaye musu yankuna da cin zarafinsu da kame su da yin kisan gilla a kansu.
1028215


captcha