IQNA

Masu Yada Kiyayya da Musulmi Akidarsu Daya Da Ta Yahudawan Sahyuniya

18:38 - June 15, 2012
Lambar Labari: 2347109
Bangaren kasa da kasa, wani bincike da aka gudanar a babbar jami’ar jahar California da ke cikin kasar Amurka sakamakonsa ya yi nuni da cewa masu adawa da musulmi da kuma nuna tsananin kiyya da su a cikin kasashen yammacin turai tunanninsu iri daya ne da na yahudawan sahyuniya wadanda suke yin kiyayya hatta ma da yahudawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na trouveta mosque cewa, wani bincike da aka gudanar a babbar jami’ar jahar California da ke cikin kasar Amurka sakamakonsa ya yi nuni da cewa masu adawa da musulmi da kuma nuna tsananin kiyya da su a cikin kasashen yammacin turai tunanninsu iri daya ne da na yahudawan sahyuniya wadanda suke yin kiyayya hatta ma da yahudawa wadanda ba su amince da akidar sahyuniyanci ba.
Bayanin ay ci gaba da cewa a wani labarin kuma an bayyana cewa wannan jam’iya tan ada manufofi na siyasa da suka yi daidai da mahnarta, ta yadda take son saka addini ya zama shi ne ma’anu a cikin dukaknin lamurranta na siyasa, haka nan kuma idan ta samu karbuwa a wajen al’ummar kasar tana sa ran za ta kawo gagarumin canji.
‘Yan siyasa da wasu daga cikin masana da kuma malamai sun kafa wata jam’iyar masu kishin islama a kasar Libya wanda shi ne karon farko da hakan ta kasance wadda ta kwashe shekaru arba’in da biyu karakshin mulkin kama karya na tsohon jagoran kasar.


1029006
captcha