Bangaren kur'ani, an fara gudanar da wata gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki a birnin Istanbul fadar mlkin kasar Turkiya tare da halartar wakilai na cibiyoyin addini musamman na kur'ani mai tsarki da suke kasar domin sheda yadda wannan gasa take gudana.
Kamfanin dilalncin labaran iqn ay habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanr gizo Islam info cewa, yanzu haka dai an fara gudanar da wata gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki a birnin Istanbul fadar mlkin kasar Turkiya tare da halartar wakilai na cibiyoyin addini musamman na kur'ani mai tsarki da suke kasar domin sheda yadda wannan gasa take gudana wadda daga karshe za a sanar da wadanda suka yi nasara.
Bayanin ya ci gaba da cewa bayan kammala wannan gasa tana da matukar muhimmanci ga cibiyoyin musluci matuka, inda yanzu masu halarta suka bayyana gamsuwarsu da kuma yin kira a kara fada ta a cikin shekara, mai makn gudanar da ita sau daya da ake yi, daga cikin muhimman abubuwan da za a yi da suka hada bayar da kyautuka ga wadanda suka nuna kwazo a gasar, a matakai daban-daban.
An fara gudanar da wata gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki a birnin Istanbul fadar mlkin kasar Turkiya tare da halartar wakilai na cibiyoyin addini musamman na kur'ani mai tsarki da suke kasar domin sheda yadda wannan gasa take gudana da kuma ci gaban da take samu.
1032051