Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro na addini a birnin Karbal a karo na takwas tare da halartar wakilan kasashe sama da arba’in 40 wadanda suka gabatar da laccoci da kuma mika kasidun da suka rubuta da suka danganci matsayin shahada a cikin muslunci.
Kamfanin dillancin alabaran iqna ya habarta cewa yanaklato dagaha shain sadarwa na yanar gizo cewa, an gudanar da wani zaman taro na addini a birnin Karbal a karo na takwas tare da halartar wakilan kasashe sama da arba’in 40 wadanda suka gabatar da laccoci da kuma mika kasidun da suka rubuta da suka danganci matsayin shahada a cikin muslunci da kuma falsafarta.
Har ila daga cikin irin wadannan munanan ayyukan da irin wadannan mutane suke aiwatarwa a kasashen yammacin turai har da sanar da ranar kone kur’ani ta duniya da wani la’antacen mutum ya yi a kasar Amurka ba tare da an ce masa uffan ba, da kuma zanga-zangar da wasu mutane suka yi akasar Jamus ta gaba da musulunci, daga karshe-karshen nan kuma sojojin Amurka sun banka wuta kan kur’ani mai tsarki a kasar Afghanistan.
Haramtacciyar kasar Isra’ila ta nuna matukar damuwa dangane da nasarar da dan takarar kungiyar ikhwanul muslimin Muhammad Mursi ya samu a zaben shugaban kasa zagaye na biyu da aka gudanar a kasar Masar kwanaki biyu da suka gudana.
1034073