Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin makarantun kasar Birtaniya sun dauki alkawalin daina sanya naman alade cikin abincin da suke bayarwa ga dalibai a wani sabon mataki wanda ake ganin koyi da makarantu na mabiya addinin muslunci wadanda ba su cin naman alade saboda haramcinsa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Onislam cewa, wasu daga cikin makarantun kasar Birtaniya sun dauki alkawalin daina sanya naman alade cikin abincin da suke bayarwa ga dalibai a wani sabon mataki wanda ake ganin koyi da makarantu na mabiya addinin muslunci wadanda ba su cin naman alade saboda haramcinsa a cikin wannan addini mai tsarki.
A kwanakin baya ne Yusuf Kardawi da ake kallonsa amtsayin daya daga cikin mamalan duniyar sunna, kuma daya daga cikin malaman da suka taka rawa a baya domin ganin sun wayar da kan muslulmi kan babbar barazanar da ke tattare da kulla alaka da musulmi suke yi da haramtacciyar kasar Isra’ila, amma a halin yanzu ya zama malamin fadar sarkin Qatar, inda yake bayar da fatawowyi da suka yi daidai da abin da sarkin kasar ke bukatar ji, kasantuwarsa daya daga cikin karnukan farautar yahudawan sahyuniya.
Yanzu haka dai wasu daga cikin makarantun kasar Birtaniya sun dauki alkawalin daina sanya naman alade cikin abincin da suke bayarwa ga dalibai a wani sabon mataki wanda ake ganin koyi da makarantu na mabiya addinin muslunci wadanda ba su cin naman alade saboda haramcinsa a wannan addini. 1033950