IQNA

'Yan Majalisar Shawar Musulunci Sun Girmama Wadanda Suka Gudanar Da Gasar Kur'ani

13:56 - June 28, 2012
Lambar Labari: 2356330
Bangaren siyasa, yan majalisar dokokin kasar Iran sun girmama wadanda suka gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a mataki na kasa da kasa da aka gudanar da a karo na ashirin da tara musamman ma wadanda suka nuna kwazo daga cikinsu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, yan majalisar dokokin kasar Iran sun girmama wadanda suka gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a mataki na kasa da kasa da aka gudanar da a karo na ashirin da tara musamman ma wadanda suka nuna kwazo daga cikinsu.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan gasa tana daga cikin muhimmai irinta da aka gudanar a kasar wanda hakan ke tabbatar da cewa shirin gasar karatun kur'ani mai tsarki da harda a jamhuriyar muslunci ta Iran na samun gagarumin ci gaba matuka fiye da lokutan baya, kamar dai yadda masu kula da shirya gasar suka tabbatar.
yan majalisar dokokin kasar Iran sun girmama wadanda suka gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a mataki na kasa da kasa da aka gudanar da a karo na ashirin da tara musamman ma wadanda suka nuna kwazo daga cikinsu, kamar dai yadda wasu daga cikin bakin da suka halarci gasar suka bayyana.
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewar dukkanin ihu bayan hari daban-daban da ake yi a kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran musamman batun take hakkokin bil'adama da makamashin nukiliya don cimma wannan manufar ce don haka sai ya ce: Wadannan masu takama da karfi wanda suke kiran kansu kasashen duniya, suna ta kokari wajen ganin sun raba Jamhuriyar Musulunci ta Iran da al'ummarta.

1039714

captcha