IQNA

Sarkin Jodan Ya Bukaci Masu Ra'ayin Addini Da Suka Shiga zaben Kasar

18:33 - July 03, 2012
Lambar Labari: 2360354
Bangaren kasa da kasa: Sarkin Abdallah na biyu na kasar Jodan a ranar sha daya ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in da daya wadda ta yi daidai das ha daya ga watan Sha'aban shekara ta dubu daya da dari hudu da talatin da uku hijira kamari wadda ta yi daidai da biyu ga watan Julin shekara ta dubu biyu das ha biyu miladiya ya bukaci jam'iyu da kungiyoyin addinin musulunci a kasar das u shiga a dama da su a cikin zaben yan majalisar dokoki da za a gudanar a kasar.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai tsarki a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Sarkin Abdallah na biyu na kasar Jodan a ranar sha daya ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in da daya wadda ta yi daidai das ha daya ga watan Sha'aban shekara ta dubu daya da dari hudu da talatin da uku hijira kamari wadda ta yi daidai da biyu ga watan Julin shekara ta dubu biyu das ha biyu miladiya ya bukaci jam'iyu da kungiyoyin addinin musulunci a kasar das u shiga a dama da su a cikin zaben yan majalisar dokoki da za a gudanar a kasar. Tuni kungiyoyi da jam'iyu da kuma daidaikun mutane sun bayyana matsayin su da shakunsu kan wannan zabe da kuma yadda za a iya gudanar da adalci a cikinsa wato a gudanar da shi ba tare da wani magudi ko aringizon kuri'u ba .Kuma abubuwan da al'ummar kasar ke bukata ai ba a kiyaye sub a balantana a yi maganar shiga zaben .
1042831
captcha