IQNA

An Bude Wani Sabon Masallaci Mallakin Mabiya Addinin Musuunci A Canada

13:36 - July 16, 2012
Lambar Labari: 2369905
Bangaren kasa da kasa, an bude wani sabon masallaci mallakin mabiya addinin Musulunci a garin Prince Edward na kasar Canada tare da halartar wakilan cibiyoyin musulmin kasar da ma wasu daga cikin jami'an kasar musamman na yankin.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarat cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo The Guardian cewa, a jiya an bude wani sabon masallaci mallakin mabiya addinin Musulunci a garin Prince Edward na kasar Canada tare da halartar wakilan cibiyoyin musulmin kasar da ma wasu daga cikin jami'an kasar musamman na yankin wadanda suke bayyana cewa suna samun masaniya kana bin da mabiya addinin muslunci suke gudanarwa.
Duk da cewa shugaban Amurkan yana nuna irin kokarin da yake yi wajen ganin HKI ba ta yi gaba gadi wajen kawo wa Iran harin soji ba, to amma kuma duk da hakan yana ci gaba da cewa ba su kawar da wannan batu na kawo hari din ba hakan da nufin kara matsin lamba a kan Iran. To amma a fili yake sannan kuma su kansu Amurkawan sun san cewa Iran ba ta nufin mallakan makaman nukiliya. Babbar manufar dukkanin wadannan abubuwa dai ita ce dakatar da Iran daga irin ci gaba mai ban mamaki da take samu a fagen ilimi da fasaha don haka Amurka da kawayen nata musamman suka dauki wannan siyasa ta kashe masanan nukiliya da kuma barazanar kawo harin soji ko za su cimma wannan manufar.
Ko shakka babu kamar yadda ministan harkokin wajen ya bayyana ne a ziyarar da ya kai Amurka a watan Fabrairun da ya wuce don neman goyon bayan Amurka kan amfani da karfi a kan Iran inda ya ce tana da zabi daban-daban wajen fada da shirin nukiliyan na Iran. Duk da cewa batun kawo hari kan Iran ba abu ne mai sauki ba a gare su sakamakon abin da zai biyo bayan hakan, to amma ko shakka babu amfani da hanyar barazana da kisan gillan suna daga cikin hanyoyin da suka dauka don cimma bakar aniyarsu kan Iran. Akwai shaidu da yawan gaske da suke nuni da yadda kungiyar leken asirin ta yi amfani da wannan hanya ta kisan gilla don ciyar da manufar gaban.
1053281


captcha