Bangaren kasa da kasa, duk da irin matakan da mahukuntan wahabiyawan Saudiyyawan Saudiyya suke dauka domin murkushe mau neman ‘yanci da bayyana ra’ayinsu an siyasa amma mutane suna ci gaba da fitowa babu tsayawa a yankunan gabacin kasar domin tabbatar wa masu mulkin fir’ananci na kasar cewa bindiga da gidan kaso ba za su iya dakatar da boren al’umma ba.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na press TV cewa, duk da irin matakan da mahukuntan wahabiyawan Saudiyyawan Saudiyya suke dauka domin murkushe mau neman ‘yanci da bayyana ra’ayinsu an siyasa amma mutane suna ci gaba da fitowa babu tsayawa a yankunan gabacin kasar domin tabbatar wa masu mulkin fir’ananci na kasar cewa bindiga da gidan kaso ba za su iya dakatar da boren al’umma ba wanda suka kudiri aniyar ci gaba da aiwatar da shi.
Abin da mutanen kasar Saudiyya suke bukata shi ne kawo gagarumin canji da zai kawar da gidan sarautar Ali-Saud da suke mulki a kasar na tsawon shekaru tare da haramta ma sauran al’ummomin kasar hakkokinsu wanda hakan ne ke ci gaba da jawo fushi da bore a yankuna na kasar kamar dai yadda muke gani a halin yanzu.
Gwamnatin kasar Saudiyya ita kadai ce daga kasashen duniya da ake kiran sunan kasar da sunan dangin wani mutum da ya taba yin sarauta, inda ya zama su kadai ne suke da hakkin gudanr da kowane irin mulki, su kdai suke da hakkin rike matsayi na gwamnati da ma nasaurata, wanda hakan y aba su damar rike tattalin arziki tare sace dukkanin arzukin da Allah ya baiwa al’ummar wannan kasa da ke bin tafarkin wahabiyanci.
1054312