Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kwafin kur’ani mai tsarki da aka dangat shi da Imam Ali (AS) a akin baje kayan Turkiya a taron baje kolin kur’ani mai tsarki na kasa da ake gudanarwa yanzu ahaka birnin Tehran kamar dai yadda aka saba yi a kowace shekarea wanda wannan shiri ne karo na ashirin.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Himzet cewa, an nuna wani kwafin kur’ani mai tsarki da aka dangat shi da Imam Ali (AS) a akin baje kayan Turkiya a taron baje kolin kur’ani mai tsarki na kasa da ake gudanarwa yanzu ahaka birnin Tehran kamar dai yadda aka saba yi a kowace shekarea wanda wannan shiri ne karo na ashirin d ake gudanar da wannan taron baje.
A bangare guda kuma an nuna wata sabuwar taswira ta hubbaren Imam Ali (AS) a taron baje kolin kur’ani mai tsarki na kasa da kasa da ake gudanarwa yanzu ahaka a birnin Tehran tare da halartar cibiyoyin ilimi da madaba’antu da uke buga litatafai na addinin muslunci musamman wadanda suka dangaci kur’ani mai tsarki kamar dai yadda bangarorin da suke kula shirin suka tabbatar.
Babbar madaba’antar birnin Beirut a kasar Lebanon ta halarci taron baje kli da ake gudanarwa yanzu a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar muslunci ta Iran karo na ashirin tare da fitar da muhimman abubuwa da suka danganci kur’ani mai tsarki kamar dai yadda aka saba gudanarwa a kowace shekaraa wannan wuri.
1056917