IQNA

Cikakken Kur’ani Mai Tsarki A Taron Baje Kolin Kur’ani Na Duniya

13:30 - July 23, 2012
Lambar Labari: 2375522
Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kwafin kur’ani mai tsarki da akarubuta a cikin shafi guda daya a taron baje kolin kur’ani mai tsarki na duniya da a halin yanzu yake gudana a birnin Tehran tare da halartar kasashen duniya musamman na musulmi da na larabawa tare da abubuwan da suke bugawa na addini musammawadan asuka shafi kur’ani mai tsarki.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarat cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, a jiya an nuna wani kwafin kur’ani mai tsarki da akarubuta a cikin shafi guda daya a taron baje kolin kur’ani mai tsarki na duniya da a halin yanzu yake gudana a birnin Tehran tare da halartar kasashen duniya musamman na musulmi da na larabawa tare da abubuwan da suke bugawa na addini musammawadan asuka shafi kur’ani mai tsarki kamar dai yadda rahotanni suka tabbatar.
A wani bangare kuma an nuna wani littafin koyon kaidojin karatun kur’ani mai tsarki a taron baje kolin kur’ani mai tsarki da ake gudanarwa da aka saba gudanar a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar muslunci tare da halartar wakilan cibiyoyin addini da kuma madaba’antu na kasashen musulmi da suka halarci wurin kamar dai yadda aka saba yia kowace shekara.
Nuna wani kwafin kur’ani mai tsarki da akarubuta a cikin shafi guda daya a taron baje kolin kur’ani mai tsarki na duniya da a halin yanzu yake gudana a birnin Tehran tare da halartar kasashen duniya musamman na musulmi da na larabawa tare da abubuwan da suke bugawa na addini musamma wadanda suka shafi kur’ani mai tsarki da suke bugawa.
1059791


captcha