IQNA

Shugaban Kasar Uzbakistan Ya Yi Kira Da A Taimaka Ma Mabukata A cikin Ramadan

13:32 - July 23, 2012
Lambar Labari: 2375536
Bangaren siyasa da zamantakewa, shugaban kasar Uzbakistan yay i kira da a taimaka ma mabukata musamman a cikin wannan wata na ramdan mai alfarma tare da yin kira da a amyar da hankali wajen aikata ayyuka na alkhairi da za su tabbatar da zukatan mutane akan imani da tsoron a wannan lokaci mai daraja da alfarma.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, shugaban kasar Uzbakistan yay i kira da a taimaka ma mabukata musamman a cikin wannan wata na ramdan mai alfarma tare da yin kira da a amyar da hankali wajen aikata ayyuka na alkhairi da za su tabbatar da zukatan mutane akan imani da tsoron a wannan lokaci mai daraja da matsayi na musamman a wajen Allah madaukakin sarki.
Bayanin ya ci gaba da cewa kasar na daga cikin kasashe musulmi da suke fama da talauci matuka wadanda suke samun taimakon kasashen ketare kamar dai yadda wasu masu tatatra bayanai kan sha’anin harkokin kasashen musulmi na kwamitin bayar da agaji na kungiyar hadakan kasashen musulmi ya sanar a acikin wani bayani da ya fitar, wanda majalisar dinkin duniya take amfani da shi domin bayar da taimakon gaggawa ga mabukata a kasar.
shugaban kasar dai yay i kira da a taimaka ma mabukata musamman a cikin wannan wata na ramdan mai alfarma tare da yin kira da a amyar da hankali wajen aikata ayyuka na alkhairi da za su tabbatar da zukatan mutane akan imani da tsoron a wannan lokaci mai daraja da alfarma kamar yadda aka saba a kowace shekara.
1058992

captcha