IQNA

Za A Girmama Wadanda Suka Yi Kur'ani Hidima A matsayi Na Kasa Da kasa

11:35 - July 31, 2012
Lambar Labari: 2381784
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani taro na girmama wadanda suka gudanar da hidima ta musamman ga kur'ani mai tsarkia garin Jidda da ke kasar Saudiyya kamar dai yadda majiyoyin kasar suka sanar musamman bangaren kula da harkokin kur'ani a ma'aikatar kula da harkokin addini.

Kamfanin dilalcin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Ukaz, cewa ana shirin gudanar da wani taro na girmama wadanda suka gudanar da hidima ta musamman ga kur'ani mai tsarkia garin Jidda da ke kasar Saudiyya kamar dai yadda majiyoyin kasar suka sanar musamman bangaren kula da harkokin kur'ani a ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar.

Kasar Saudiyya tana taka gagarumar rawa wajen ganin ta samu karbuwa a siyasace a cikin kasashen musulmi da na larabawa musamman a yankin gabas ta tsakiya, inda take yin amfani da addini wajen cimma hakan, domin ta samu dammar aiwatr da siyasarta ta kare manufofin turawa a yankin da kuma kan kasashen musulmi da na larabawa, duk kuwa da cewa ya zuwa da dama daga cikin al'ummomin muslmi da na larabawa sun farka dangane da hakan.

Bayanin ya ce za a gudanar da wani taro na girmama wadanda suka gudanar da hidima ta musamman ga kur'ani mai tsarkia garin Jidda da ke kasar Saudiyya kamar dai yadda majiyoyin kasar suka sanar musamman bangaren kula da harkokin kur'ani a ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar wadda kuma babban jami'in kula da harkokin liken asiri yana sanya ido matuka kanta da ayyukan da take gudanarwa, ta yadda ba zai yi hannun riga da siyasar kasar ba, musamman kan manufofin turawa.

1066242


captcha