IQNA

An Nuna Wani Littafi Kan Yadda Ake Koyon Tarjamar Kur’ani Mai Tsark

17:29 - August 11, 2012
Lambar Labari: 2390347
Bangaren kasa da kasa, cibiyar bincike kan ayyukan tarjamar kur’ani mai tsarki ta nuna wani kwafi na littafin da aka buga da ke yin bayani kan yadda ake koyon tarjamar rubutun kur’ani mai tsarki daga harshen larabci zuwa wasu harsuna na daban kamar dai yadda bayanin ya tabbatar.
i
Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo, cewa cibiyar bincike kan ayyukan tarjamar kur’ani mai tsarki ta nuna wani kwafi na littafin da aka buga da ke yin bayani kan yadda ake koyon tarjamar rubutun kur’ani mai tsarki daga harshen larabci zuwa wasu harsuna na daban kamar dai yadda bayanin ya tabbatar wanda aka raba ga manema labarai.
Taron baje kolin dai yan asamun halartar masana daga sassa na kasashen larabawa da na musulmi, gami da wasu daga cikin kasashen gabacin nahiyar Asia da kuma wasu daga cikin kasashen turai, daga ciki kuwa har da kasar faransa inda wasu daga cikin masana kan harokokin kur’ani da kuma masu fasahar zane na kasar suke halartar taron baje koli da kuma nuna irin abubuwan da suke yi a wannan bangare.
Cibiyar bincike kan ayyukan tarjamar kur’ani mai tsarki ta nuna wani kwafi na littafin da aka buga da ke yin bayani kan yadda ake koyon tarjamar rubutun kur’ani mai tsarki daga harshen larabci zuwa wasu harsuna na daban kamar dai yadda bayanin ya tabbatar a jiya.
1074854



captcha