IQNA

An Girmama Wasu Masu Hidima Ga Nahjul Balagha A taron baje Kolin Kur’ani

22:52 - August 12, 2012
Lambar Labari: 2391257
Bangaren kur’ani, an girmama wasu gungun masu hidima ga littafin nahjul balga a wajen taron baje kolin kur’ani mai tsarki karo na ashirin da ake gudanarwa abirnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar muslunci a bababn wurin gudanar da tarukan baje kolin kur’ani da gefen babban masallacin idi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na aynar gizo na bangaren yada labaransa a cikin gida cewa, an girmama wasu gungun masu hidima ga littafin nahjul balga a wajen taron baje kolin kur’ani mai tsarki karo na ashirin da ake gudanarwa abirnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar muslunci a bababn wurin gudanar da tarukan baje kolin kur’ani da gefen babban masallacin idi da juma’a.
Kakin ma’aikatar harkokin wajen jamhuriyar musulunci ta Iran ya bayyana cewa samun cikakkiyar hulda tsakanin marubuta na kasashen musulmi hakan zai taimaka matuka wajen fitar muhimman lamurra da musulmi suke yin rubutu a knsu na addini domin amfanin sauran mutanen duniya, musulmi da ma wadanda ba musulmi ba.
Ya ce a koda yaushe marubuta suna taka gagarumar rawa wajen fitar da kowane irin lamari ga sauran mutane, inda sukan yi amfani da hikimar da Allah ya basu wajen ganin sun isar da sako cikin sauki zuwa ga kwakwalwar mai karatu, wanda kuma idan marubuta daga cikin marubutan musulmi suka samu wata kyakyawar dangantaka ko shakka babu hakan zai ba su damar isa da sakon addini da munufofinsa ga sauran al’ummomi.
Mehman paranst kakin ma’aikatar harkokin wajen jamhuriyar musulunci ta Iran ya bayyana cewa samun cikakkiyar hulda tsakanin marubuta na kasashen musulmi hakan zai taimaka matuka wajen fitar muhimman lamurra da musulmi suke yin rubutu a knsu na addini domin amfanin sauran mutane na duniya.
1076614

captcha