IQNA

An Rarraba Wasu Kwafin kur’anai Masu Dauke Kuren Bugu A kasar Algeria

15:35 - August 13, 2012
Lambar Labari: 2392068
Bangaren kasa da kasa, an raba wasu kwafin kur’ani mai tsarki da ke da kure a cikin bugunsu a kasar Algeria wanda ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar ta dauki nauyin bugawa da rabawa ga al’umma a lokacin ibadar azumin watan Ramadan mai alfarma amma kuma daga bisani daya daga cikin malaman kasar ya gane kuren da ke ciki.
Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na reflexiondz cewa, an raba wasu kwafin kur’ani mai tsarki da ke da kure a cikin bugunsu a kasar Algeria wanda ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar ta dauki nauyin bugawa da rabawa ga al’umma a lokacin ibadar azumin watan Ramadan mai alfarma amma kuma daga bisani daya daga cikin malaman kasar ya gane kuren da ke ciki, tare da kiran mahukuntan da su dauki matakan dakatar da yaduwar wannan kwafin kur’ania atsakanin mutane.
Kasar Algeria dai na daga cikin muhimamn kasashe da suke taka gagarumar rawa wajen taka way an mulkin mallaka birki a cikin harkokinsu kan yankunan Afirka da ma kuma cikin kasashen larabawa, domin kuwa kasar tana da cikakkiyar masaniya kan illar yan mukin mallaka sakamon wahalar da ta sh a hannun faransawa a cikin shekarun da suk agabata.
Yanzu haka dai an raba wasu kwafin kur’ani mai tsarki da ke da kure a cikin bugunsu a kasar Algeria wanda ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar ta dauki nauyin bugawa da rabawa ga al’umma a lokacin ibadar azumin watan Ramadan mai alfarma amma kuma daga bisani daya daga cikin malaman kasar ya gane kuren da ke ciki, ya kuma shedawa mhukunta hakan. 1076618
captcha