IQNA

An Gudanar Da Wani Taron Kan Zaben Mawaka Da Masu Yabon Manzo A birnin karbala

18:56 - August 15, 2012
Lambar Labari: 2394036
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro a birnin Karbala mai alfarma dange da zaben fitatun mawaka da kuma masu rera bege ga manzon Allah da iyalan gidansa tsarkaka wanda ofishin jagoran juyin juya a birnin ya duki nauyin shiryawa da gudanarwa tare da halartar malamai da masana.
Kamfanin diallncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na iba na kasar Iraki, cewa an gudanar da wani zaman taro a birnin Karbala mai alfarma dange da zaben fitatun mawaka da kuma masu rera bege ga manzon Allah da iyalan gidansa tsarkaka wanda ofishin jagoran juyin juya a birnin ya duki nauyin shiryawa da gudanarwa tare da halartar malamai da masana daga sassa na kasar musamman biranan ilimi.
Bayanin ya ci gaba da cewa kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Ramin Mihman-Perast ya bayyana barazanar da Haramtacciyar Kasar Isa'ila ke yi na kai wa jamhuriyar Musulunci ta Iran hari saboda shirinta na nukiliya na zaman lafiya da cewa wani abin dariya ne. A zantawarsa da manema labarai a jiya talata, Mihman-Perast ya ce barazana da kuma sauran kalamai na fatar baki da Firayi ministan wannan kasa maras halasci Benjamin Nentanyahu da kuma ministansa na yaki Ehud Barak ke furtawa a cikin 'yan kwanakin nan, ko kadan ba sa tayar wa jamhuriyar Musulunci ta Iran da hankali domin kuwa har kullum kasar na a cikin shirin kare kanta daga duk wata barazana da za ta iya fito ma ta daga waje.
Ramin Mihman-Perast ya ce babbar manufar 'yan Sahyuniyya ta ci gaba da furta irin wadannan kalamai yau kusan shekara daya kenan ita ce kokarin kawar da hankulan jama'a daga fahimtar irin matsaloli da kuma damuwar da wannan kasa maras asali balantana halasci take fama da su a wannan zamani.
1079019




captcha