Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukan ranar Qods a dukkanin kasashen musulmi da suka hada jerin gwano da kuma gudanar da taruka domin bayyana matsayin masallacin mai alfarma da kuma halin da yake ciki na mamya daga yahudawan sahyuniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Al-dastur, cewa an gudanar da tarukan ranar Qods a dukkanin kasashen musulmi da suka hada jerin gwano da kuma gudanar da taruka domin bayyana matsayin masallacin mai alfarma da kuma halin da yake ciki na mamya daga yahudawan sahyuniya da suke samun goyon bayan Amurka.
Jam’iyun adawa na masu kishin islama a kasar Algeria sun dai sanar da kafa babbar hadaka ne domin fuskantar zabuka masu a kasar da nufin kayar da jamiyya mai mulki, duk kuwa da cewa masu kishin islama da suka samu mulki a Tunisia da Libya sun bayan da mummnan misali, inda suka mika kai ga turawan yamma.
An dai gudanar da tarukan ranar Qods ne a dukkanin kasashen musulmi da suka hada jerin gwano da kuma gudanar da taruka domin bayyana matsayin masallacin mai alfarma da kuma halin da yake ciki na mamya daga yahudawan sahyuniya da suke samun goyon bayan Amurka da sauran munafukn musulmi.
1080743