IQNA

An Nuna Wani Littafi Mai Suna Wannan Shi Ne Muhammad (SAW)

22:51 - August 22, 2012
Lambar Labari: 2397244
Bagaren kasa da kasa, an nuna wani littafi mai suna wannan shi ne Muhammad tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa amatsayin littafin musulunci mafi girma a garin Al-ain da ke cikin kasar hadaddiyar daular larabawa kuma yanzu haka yana nan ana ci gaba da zuwa kallonsa daga kasashen duniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na kamfanin dillancin labaran WAM, cewa ana ci gaba da nuna wani littafi mai suna wannan shi ne Muhammad tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa amatsayin littafin musulunci mafi girma a garin Al-ain da ke cikin kasar hadaddiyar daular larabawa kuma yanzu haka yana nan ana ci gaba da zuwa kallonsa daga kasashen duniya kamar dai yadda rahoton ya ce.
Mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka akasar Saudiyya sun kakkausar suka kan mahukuntan kasar dangane da kisan kiyashin da suke yi wa masu zanga-zangar neman hakkokinsu da aka haramta musu, sakamakon danne su da wahabiyan kasar ke yi.
Yanzu haka dai ana nuna wannan littafi mai suna wannan shi ne Muhammad tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa amatsayin littafin musulunci mafi girma a garin Al-ain da ke cikin kasar hadaddiyar daular larabawa kuma yanzu haka yana nan ana ci gaba da zuwa kallonsa daga kasashen duniya, a matsayin wani abin alfahari na wannan shekara da masu fasaha daga cikin larabawa suka samar.
1083052
captcha