IQNA

Shugaban Hukumar Aikin Haji Ya Gabatar Da Wani Rahoto Kan Ayyukan Haji A Bana

18:01 - August 29, 2012
Lambar Labari: 2401502
Bangaren kasa da kasa, shugaban hukumar aikin hajji ya gabatar da wani rahoto kan ayyukan hajji a lokacin da yake gudanar da wata ziyara a kasar Iraki inda ya bayyana cewa ya zuwa yanzu an kammala dukkanin ayyukan da suka dace domin aikin hajji na bana ga maniyyata da suka riga suka bayar da kudadensu.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo, cewa shugaban hukumar aikin hajji ya gabatar da wani rahoto kan ayyukan hajji a lokacin da yake gudanar da wata ziyara a kasar Iraki inda ya bayyana cewa ya zuwa yanzu an kammala dukkanin ayyukan da suka dace domin aikin hajji na bana ga maniyyata da suka riga suka bayar da kudadensu ga hukumar tun shekarar da ta gabata.
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Libya ya bayyana cewa har yanzun babu wani labara da suka samu dangane da Imam Musa Sadar wanda tsohon shugaban kasar ta Libya mu’ammar Kazzafi ya badda kimain shekaru 34 da suka gabata. Sa’ad Alshalmani ya bayyawa yan jaridu a nan Tehran inda yake halattar taron kungiyar yan baruwammu a yau talata cewa, sashe Imam Musa Sadar da kuma abokan tafiyarsa guda biyu na daga cikin manya manyan laifuffukan da tsohon shugaban kasar Libya mu’ammar kazzafi ya yi. Sa’ad Al-shalmani ya kara da cewa bayan nasara kifar da gwamnatin kazzafi gwamnatin rikon koriyar kasar ta yi kokarin sanin inda Imam Musa Sadar da abokan tafiyarsa suke.
Amma har yanzun babu wani labarin da suka samu. Imam Musa Sadar dai wani babban malami ne a kasar Lebanon wanda Mu’ammar Kazzafi ya gayyata zuwa kasar Libya a shekara 1978, kuma tun lokacin ba’a sami labarinsa ba. Amma a wani labarin kuma Adnan Mansur ministan harkokin wajen kasar Lebanon ya bayyanawa masu neman labarai a yau din cewa Imam Musa Sadar tare da abokan tafiyarsa guda biyu duk suna da ransu kuma zasu bayyana nan ba da dadewaba.
1086642




captcha