IQNA

Maganganun Mahmud Abbas Abu Mazin Sun Harzuka Palastinawa Da Dama

17:50 - September 11, 2012
Lambar Labari: 2409954
Bnagaren kasa da kasa, fusrucin da shugaban palastinawa Mahmud Abbas ya yi dangane da shirin da suke da shin a zuwa majalisar dinkin duniya domin neman kujera a majalisar amma ba a matsayin kasa mamba hakan ya harzuka palastinawa da dama da suka fito kan titunan birnin Ramallah.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo, cewa fusrucin da shugaban palastinawa Mahmud Abbas ya yi dangane da shirin da suke da shin a zuwa majalisar dinkin duniya domin neman kujera a majalisar amma ba a matsayin kasa mamba hakan ya harzuka palastinawa da dama da suka fito kan titunan birnin Ramallah da wasu garuruwan da ke yankin.
Daruruwan malaman makarantu da na jami’oee a kasar Masar ne suka fito zanga zanga kan titunan birnin Al-kahira a jiya litinin inda suke kiran shugaban kasar Muhammad Mursi da cika alkawarin da ya yiwa muatanen kasar na kyautta yana yin aikin ma’aikata gwamnati. Malaman dai suna bukatar Karin albashi da kuma kyautata yanayin aikinsu, wanda sun yi ta kokarin ganin hakan ya samu a lokacin tsohuwar gwamnatin kasar amma bai yu ba. Wasu malaman sun bayyana cewa bazasu shiga aji ba a cikin sabon shekarar karatun da za’a soma a cikin mako mai kamawa, sai gwamnatin Mursi ya biya masu bukatarsu.
A makon da ya gabata ma, wasu mutanen kimani 5000 sun foto zanga zanga a birnin na al-kahira inda suka neman shugaban ya aiwatar da manufofin juyin juya halin da ya dora shi kan kujerar shugabancin kasar. Haka ma sun bukashi shugaba mursi ya salami dukkan mutanen da aka tsare a lokacin zanga zangar juyin juya halin. Wasu matasa wadanada suka jagoranci juyin da ya kai mursi kan kujerar shugabancin kasar dai sun zarshi shugaban da neman bashi dalar amurka biliyon 3.2 daga asusun lamuni ta duniya. Matasan sun bayanancewa wannan zai kara talauta kasar ne kawai.
1095284





captcha