IQNA

Dacewar Harkar Diplomasiyyar Kasashen Musulmi Tana Dangataka Da Kafofin yada Labarai

23:29 - September 25, 2012
Lambar Labari: 2419854
Bangaren kasa da kasa, samun narasa aharkoki na diplomasiyya atsakanin kasashen musulmi yana da dangantaka ne ta kai tsaye da kafofin yada labarai da kuma irin rawar da suke takawa ta wannan fuska domin kuwa suna bababn tasiri wajen kara danko dangataka tsakanin kasashe.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarat cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, samun narasa aharkoki na diplomasiyya atsakanin kasashen musulmi yana da dangantaka ne ta kai tsaye da kafofin yada labarai da kuma irin rawar da suke takawa ta wannan fuska domin kuwa suna bababn tasiri wajen kara danko dangataka tsakanin kasashe.
An fara gudanar da wani taron baje koli na kayayyakin muslunci da suka danganci al’adu da sauransu a wata jaha ta cikin kasar Amurka da nufin kara fito da al’adun muslunci da kuma tarinhinsa na fahimtar juna tsakaninsa da sauran addinai, duk kuwa da hankoron da wasu ke yi na bayyana muslunci a mtsayin addinin ta’addanci.
Shugaban rundunonin hadin-gwiwa na kasar Amurka janar Martin Dempsey ya yi gargadin cewa zai kasance abu mai hatsari, wata kasa ta kai wa tashoshin nukiliyar kasar Iran hari a wannan lokaci kamar dai yadda wasu ke barazanar yi.
Janar Martin Dempsey ya bayyana hakan ne a wata zantawa da ya yi da tashar talabijin ta CNN mallakar gwamnatin Amurka wacce ake shirin watsawa a yau lahadi, inda ya ce kai wa jamhuriyar musulunci ta Iran hari saboda shirinta na nukilya zai kasance babban kuskure da zai iya dagula wa kasar ta Amurka da kuma kawayenta lissafi.
A lokacin da aka tambayi ra'ayinsa dangane da take-taken HKI kan wannan batu na Iran, a nan sai janar Dempsey ya ce barazanar da Isra'ila ke yi kan Iran, ta saba wa manufofin Amurka. Wadannan kalamai na Janar Dempsey, sun zo ne a daidai lokacin da wani mai bai wa Obama shawara kan al'amurran tsaro Mista Tom Donilon yake kan gana da hukumar.
1106000
captcha