IQNA

Misrawa Sun Mayar Da Martani Kan Batunci Ga Addinin Muslunci Da Turawa Suke Yi

23:50 - September 29, 2012
Lambar Labari: 2422401
Bnagaren kasa da kasa, misrawa sun mayar da martani ta hanyar wasu zane ga kasashen yammacin turai dangane da irin batncin da suke yi ga addinin muslunci da musulmi domin keta alfarmar wannan addini mai tsarki kamar dai yadda suka yi hakan ta hanyar da ta dace a cikin hikima.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na atlasinfo, cewa misrawa sun mayar da martani ta hanyar wasu zane ga kasashen yammacin turai dangane da irin batncin da suke yi ga addinin muslunci da musulmi domin keta alfarmar wannan addini mai tsarki kamar dai yadda suka yi hakan ta hanyar da ta dace a cikin hikima da turawan.
Daruruwan ‘yan siyasa da masu kare hakkokin bil a dama a kasar Masar sun yi zanga-zangar nuna rashin amincewa da tsawa takarar da tsohon pira minitsn kasar karkashin shugabancin Mubarak Ahmad Shafiq tare da yin kira da a kawo karshen yunkurin dawo da mulkin kama karya da aka tumbuke.
Sakataren majalisar koli ta mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allha akasar Masar kuma shugaban jamiyar Algadir Muhammad Al-duraini ya bayyana cewa wajibi ne dukaknin bangarorin al’ummar Masar su shiga cikin batun tsara kundin tsarin mulkin kasar ta yadda hakkin wani bangare daga cikin al’ummar kasar ba zai bata ba.
Muhammad Al-duraini ya kirayi shugaban majalisar sojin kasar da ke mulki da kuma shugaban majalisar dokokin kasar,gami da pitra ministan gwamnatin wucin gadi jamal Ganzuri, da su kirayi dukaknin bangarorin siyasa da ma masu wakiltar wasu al’ummomi a kasar a lokacin kafa kwamitin tsara kundin tsarin muslkin kasar wanda za a nan gaba.
Wakilan majalisu biyu na soji da kuma doki sun fara tattaunawa kan zaben wadanda za su shirya kundin tsarin mulki na kasar Masar, wanda zai maye gurbin tsohon kundin tsarin mulki wanda tsohon shugaban kasar ya shirya.
Wannan kwamiti ne zai dauki nauyin shirya sabon kundin tsarin mulki, wanda kum azai maye gurbin hattakundin tsarin muli kwarkwarya na da sojoji suka shirya.
1108764















captcha