IQNA

An kamamla Wani Taron Baje Kolin Musulmi A Kasar Belgium

22:23 - October 02, 2012
Lambar Labari: 2424759
Bangaren kasa da kasa, an kammala wani taron baje kolin kayyakin muslunci a kasar Belgium wanda ya samu halartar masana da malaman jami’oi daga sassan kasar domin bayyana al’adu da ci gaban a ddinin muslunci na tsawo zamunna da suka gabata.
Kmafanin dilalncin labaran iqna yahabarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na KUNA cewa, an kammala wani taron baje kolin kayyakin muslunci a kasar Belgium wanda ya samu halartar masana da malaman jami’oi daga sassan kasar domin bayyana al’adu da ci gaban a ddinin muslunci na tsawo zamunna da suka gabata da kuma duniyar yau.
A wani rahoton kuma an bude ajujuwan koyar da tafsirin kur’ani mai tsarki a husainiyyar baqiyatollah da ke birnin zaria a arewacin tarayyar Nigeria da nufin fara shirin fuskantar lokacin azumi mai zuwa wanda dukkanin musulmi suke sauraron karatu da tafsirin kur’ani mai tsarki a fadin kasar wadda ke da yawan musulmi.
A yayin karatun shugaban harkar musulmunci malam Ibrahim Zakzaky ne ya jagoranci bude wadannan ajujuwa wanda malamai suke bayar da gudunmawarsu wajen koyar da mutane wannan salo na karatu da tafsirin kur’ani mai tsarki, karatun dai ya kasance a cikin matakai, inda wasu kan samu horo na bangaren kur’ani daga kanan surori, wasu kuma gwargwadon yadda za su iya fahimta da kuma koyar da sauran mutane.
Bude ajujuwan koyar da tafsirin kur’ani mai tsarki a husainiyyar baqiyatollah da ke birnin zaria a arewacin tarayyar Nigeria da nufin fara shirin fuskantar lokacin azumi mai zuwa wanda dukkanin musulmi suke sauraron karatu da tafsirin kur’ani mai tsarki a fadin kasar, hakan na matukar muhimmanci, domin kuwa zai bayar da damar yin shirin da ya kamata kafin zuwan lokacin.
1111385





















captcha