Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar kasashen msuulmi Akmaluddin Auglo ya kai wata ziyara akasar Faransa inda ya gana da jami’an gwamnatin kasar dangane da muhimman batutuwa da yake ganin ya kamata a tattauna kansu domin kawo karshen abin da ke yi na cin zarafin muulmi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya naalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Al-alam, cewa babban sakataren kungiyar kasashen msuulmi Akmaluddin Auglo ya kai wata ziyara akasar Faransa inda ya gana da jami’an gwamnatin kasar dangane da muhimman batutuwa da yake ganin ya kamata a tattauna kansu domin kawo karshen abin da ke yi na cin zarafin musulmi baki daya.
A wani labarin kuma wasu daga cikin masana da kuma malamai sun kafa wata jam’iyar masu kishin islama a kasar Libya wanda shi ne karon farko da hakan ta kasance wadda ta kwashe shekaru arba’in da biyu karakshin mulkin kama karya na tsohon mulkin kama karya mu’ammar Gaddafi.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan jam’iya tan ada manufofi na siyasa da suka yi daidai da mahnarta, ta yadda take son saka addini ya zama shi ne ma’anu a cikin dukaknin lamurranta na siyasa, haka nan kuma idan ta samu karbuwa a wajen al’ummar kasar tana sa ran za ta kawo gagarumin canji.
‘Yan siyasa da wasu daga cikin masana da kuma malamai sun kafa wata jam’iyar masu kishin islama a kasar Libya wanda shi ne karon farko da hakan ta kasance wadda ta kwashe shekaru arba’in da biyu karakshin mulkin kama karya na tsohon jagoran kasar.
1110839