IQNA

Farashin kuadaden ketare ya tashi a kasar Masar Sakamakon siyasar gwamnati

18:00 - June 23, 2013
Lambar Labari: 2551364
Bangaren kasa da kasa, wasu rahotanni sun tabbatar da cewa saboda matsaloli na rashin sanin hanyoyin tafiyar da tattalin arzikin kasa wannan ya sanya kudaden ketare suna kara tashn a farashin kasuwannin bayan fage a Masar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, wasu rahotanni sun tabbatar da cewa saboda matsaloli na rashin sanin hanyoyin tafiyar da tattalin arzikin kasa wannan ya sanya kudaden ketare suna kara tashn a farashin kasuwannin bayan fage a kasar.

Ministan yawon bude ido na kasar Masar ya jadadda aniyarsa ta yin murabus. Ministan yawon buda ido na Kasar Masar Mr Hisham ya bayyana cewa Idan har Gwamnati ta dake akan cewa zata bar Adil hayat a matsayin Gwamnan Garin Al’uksur to babu shakka shi zaiyi murabus daga mastayinsa
Minstan ya kara da cewa ba adawa yake da Adil hayat ba amma ba zai iya aiki da shiba domin Hayat nada tsaurin ra’ayi wanda hakan yasa bai kamata ba a bashi matsayin Gwamnan Uksur Garin dake garbar baki masu yawan buda ido.
Mabuta day ace ko Gwamnati ta amince da Murabus kinsa ko kuma ta canzawa shi Gwamnan wata Jaha ta daban.

1246900
captcha