
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin cibiyar yada al’adu ta kasar Iran cewa, ofishin cibiyar da yakea birnin Darussalam a kasar Tanzania ya dauki nauyin wani zaman taro, domin yin dubi kan matsayin mace a mahanga ta addinin muslunci a zamntakewa.
3486308