IQNA

23:52 - May 15, 2018
Lambar Labari: 3482661
Bangaren kasa da kasa, a dukkanin yankunan falastinawa mazana yankuna gabar yamma da kogin Jordan an yi ta saka abubuwa nab akin ciki a ranar Nakba.

 

Kafanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin alahad cewa, a jiya Litinin ranar Nakba ranar cika shekaru saba’in da kafa haramtacciyar kasar Isra’ila, dukkanin masallatan musulmi da majami’oin kiristoci a Palastine sun saka alamu na bakin ciki.

Wani daga jagororin kiristoci a Palastine Ref’at Badr ya bayyana cewa, bayan sun saka kidan karaurawa ta bakin ciki a coci, kuma babu wani daga cikin shugabannin kiristoci da ya hakarci taron bude ofishin jakadancin Amurka a birnin Qods.

3714764

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: