IQNA

22:07 - May 26, 2018
Lambar Labari: 3482694
Bangaren kasa da kasa, an shirya wani taron buda baki mai girma a jiya a kasar Aljeriya da nufin taimaka ma marassa karfi.

 

Kafanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a jiya ne aka shirya taron buda baka mafi girma a garin Balida na kasar Aljeriya da ke kudancin birnin Ajieres, tae da halartar mutane fiye da 6000.

Kungiyar tallafawa marayu ta Kafilul Yatim ce ta dauki nauyin shirya wannan buda baki, da nufin taimaka ma marassa karfi.

Daga cikin wadanda suka halac wannan taron buda baki har da minits mai kula da harkokin zamantakewar al’umma a kasar, gami da gwamnan lardin Balida.

Ali Sha’awati shugaban kungiyar tallafawa marayu ta Kafilul Yatim ya bayyana cewa, babbar manudarsu ta shirya wannan buda baki ita ce kokarin karafafa gwiwa jama’a musamman masu hannu da shuni domin ganin sun ji kan marayu da marassa karfi.

Ya ce wannan ne yasa suka gayyci marayu da masu kula da su da kuma wasu marassa galihu a cikin al’umma, domin s halaci wannan buda baki.

3717582

 

 

برپایی بزرگترین سفره افطار به نفع کودکان یتیم در الجزایر

برپایی بزرگترین سفره افطار جهان در الجزایر+عکس

 

 

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: