IQNA

23:39 - May 10, 2019
Lambar Labari: 3483627
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudana da buda baki mafi girma  a kasar Masar a cikin wannan wata na Ramadana.

Kamfanin dillancin labaran iqna, tashar Sky News ta bayar da rahoto cewa, a cikin wannan wata na ramadana ana shirin gudana da buda baki mafi girma  a kasar Masar a yankin Ginas mai tazarar kilo mita 45 daga birnin Alkahira.

Khalen Husni ya ce wannan buda baki zai zama irinsa na farko da za a gudanar a wannan yankin, inda dubban daruruwan jama’a za su halarta kuma za su ci abincin da za a tanada.

Tun a cikin shekara ta 2015 ce daia aka ayyana wannan yankin mai tazarar kilo mita 45 daga birnin Alkahira ya zama sabon birnin kasar, a cikin yankin Sharm sheikh na shakatawa.

3810308

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: